Setin lokacin kunnawa/ kashewa
Wurin amfani da wannan aiki, telebijin ya shirya da
kansa ya kunna ko kasshewa aikin lokaci. Dole ne
ka yi saitin lokaci daidai kafin ka yi amfani da tsarin
kunnawa/kashewa mai anfani da lokaci.
Rubutu don tunani :
a.
na aiki na idan yanan a tsaye.
On time
b. Idan ana so a duba sauran lokaci kunnawa/
kashewa ziba tsarin lokaci.
TV da sanadarin AV
Za'a iya shirya shigowa zuwa TV ko sanadarin AV
ana iya infani wurin pepen vidiyo (VCR) ko wasu
sanadarai na daban zasu hadu a telebijin.
Rubutu don tunani : Idan an hada VCR daga
soketi eriya ana iya amfani da TV. Duba 'Alaka
daduwan na'ura na waje'.
AV1 : VCR ya haduda soketi Euro scart ko
AV IN 1 soketi telebijin.
AV2 : VCR ya hadu da soketi AV IN 2 a
telebijin (zabi).
S-VIDEO : soketi S-VIDEO a VCR ya hadu da
soketi Euro scart a telebijin (zabi).
COMPONENT: DVD ya hadu da COMPONENT
a jikin telebijin (zabi).
Ko kuma zaka iya zaban TV ko AV da dannawan
maballin TV/AV.
A AV, idan kamaso ka dawo zuwa TV danna
maballin
/
ko maballin NOMBOBI.
D
E
Mai kula a Waje
Bayanin kula: Idan ka hada VIDEO IN a
mahayi zuwa ga TV da ya bayyana a
yanayin COMPONENT, TV ta biyu
da mai kula suna bayyana a yanayin
AV IN.
AV mai kashewa da kansa (zabi)
A lokacin da aka kunna wa jan playback na jikin
VCR din ka mai bada kafin fidawa kuma ka hada
da wajan soketi Euroscart. Tokayan zai koma
(ko
)da kansa a lokacin da alama na fitarwa AV
A V1
ya nuna. Amma kaso kaci gaba da kallon wajan
TV, danna
/
ko maballin NOMBOBI. Danna
D
E
maballin TV/AV dan dawowa wajan AV.
Dan kuhe
Zaa iya shirya TV yanda na'uran mai nisa na hannu
zai iya taimaka. Wannan mataki na iya taimakawa
wurin hana kallonda bai daceba.
8
Setin lokaci
c. Idanka jaya tsarin karfi kashewa za'a sake
setin
Clock
Kasha kanta da kanta
Idanka zaba
zai juya zuwa tsaye da kansa kimanin miniti goma
bayan tashon TV sun kunle.
Wassu aiki
Da alamar kulle, zai nuna
kwalban telebijin. Idan wani daballi yana na gaban
za a danna saboda a kalla TV.
Dubawa
Sama diyan saka Tubu ga kayan. Zai iya shafan
kalan hoton mafi higata wanda zai iya shafan har
speaker. Zai iya nuna alamar barbatsi a jikin kas-
kon ko kuma kalar ta rarrabu gefe da gefe.
Rubutu don tunani : Idan bakaiya daidaita yanayin
kwalban telebijin da degaussing ka yi kokari koma
bayan miniti hudu.
Wassani (zabi)
Yin wasa abu ne na zabi, waya mai wasanni ne
kadai ke iya bada daman yin wasa ta hayar na'urar
sarrafawa daga nesa.
Zaka iya ci gaba da wasan ne ta hanyar yin amfani
da takardan hanun na GAME.
Rubutu don tunani :
a. Danna maballin MENU ko TV/AV ka komo
kallan TV.
b. Idan ka na son sabon wasa, sai ka danna
maballi JA SO don faraway.
Lokaci barchi
Ba dole ka kashe telebijin kafin kayi barchi. Lokaci
barchi na masamma zai kashe da kansa bayan
lokacin ya wuce.
Sake danna maballin SLEEP ka zaba nomba
miniti. Alamar
A V
bi
,
,
,
10
20
30
fara da kirga da nomba miniti da ka zata.
Rubutu don tunani :
a. Idan kana so ka duba raguwan lokaci danna
maballin SLEEP so daya.
b. Idan kana so ka share lokaci barchi, sake danna
maballin SLEEP alamar
c. Idan ka kashe telebijin, zau sake setin lokaci
barchi.
.
a
ja tsarin kasa, telebijin
On
Auto off
Child lock on
r
- - - zai fito a kwalban telebijin zai
,
,
,
da
. Lokacin zai
60
90
120
180
240
r
- - - zai nuna.
akan