LG 15FC2RB Manuel Du Propriétaire page 19

Masquer les pouces Voir aussi pour 15FC2RB:
Table des Matières

Publicité

Les langues disponibles

Les langues disponibles

SSM (Umurnin Tunawa Sauti)
Zaka iya zaɓar mafificin saitin sautinka, Mai lebur,
Kiɗa, Fim, Wasanni da Mai amfani.
So dayawa sake danna maballin MENU ka komo
kallan TV.
Sautin
,
,
Flat
Music
Movie
su domin aiki mai kyau inda baza iya chanzaba.
Sautin zabin Turbo
Idan aiki yana a kunne, sauti zai kara karfi da murya
fiye da farko.
Daidaitanwan sauti
Zaka iya daidaita daidaito, Kaurarawa. Haɓakawa
AVL (Mai daidaita Ƙara na Atomatik) AVL yana
daidaita tsayar da matakin ƙara koda ka canja
tsare-tsare. Sautin Tabo ana ƙirƙirar sauti mai
gama wuri kamar cikin ɗakin taron waƙe-waƙe da
kaɗe-kaɗe.
X-WAVE (Sautin rashin waya) (zabi)
Zaka iya sauran sauti daga sanadarin FM.
Rubutu don tunani :
a. Idan umurni ba kyau zaba kara dabam.
b. Domin wanzuwa, kada a sa nisan TV da
sanadarin FM ya wule mita biyar ko kafa
(16.4ft).
c. A wassu wurare tirasmita na FM zai rage karfi,
kamar kusa da muganar wayalis.
d. Karfin kamawa ya danganta da sanadarin
(FM radiyo).
Zaban yanayin fitan sauti
A matakin AV, zaka iya zaba fitowan sauti a dama
ko hagan na sanadani mai karan murya.
*
Sake danna maballin I/II/
: Wajan alamar murya na L ansa sa a speaker
L+R
na hagu kuma na R ansa sa a speaker na
dama.
: Alamar magana daga shigawar L an aika
L+L
zuwa hagu da dama sanadri mai karan
murya.
: Alamar magana daga maganar R da shiga-
R+R
war zuwa hagu ko dama sanadarin mai
karan murya.
Daidaitanwan Sauti
Karbuwan stereo/Dual
Idan an zaba shiri, sauti aika zuwa tashon zai fito
da shirin nomba da sunar tashon zai bata.
da
ana tsara
Sports
Zaban sauti
A karbuwan stereo idan alamar stereo baya da
kyau, zaka iya kunna mono idan ka danna mabal-
lin I/II/
na kanuwa. Idan kana so ka dawo stereo danna
maballin I/II/
Zaban harshuna domin shirin harshuna
Idan shiri yana karbuwa a harsshuna biyu, za ka iya
matsowa azuwa
idan ka danna maballin I/II/
DUAL I
sanadarin mai kara murya.
DUAL II
zuwa sanadarin mai karan murya.
DUAL I + II
ga kowanda sanadarin karan murya.
NICAM na karbawa (zabi)
Idan telebijin naka a shirye yeke da sanadarin kar-
ban sako na NICAM, wata NICAM maigagarumin
inganchi (Near Instantaneous Companding Audio
Multiplex).
Sauti dake fitowa, za'a iya zabansa akan yande
yeke idan an danna maballin I/II/
1. Idan NICAM mono ya karbu za'a iya zaban
2. Idan NICAM stereo ya karibu za'a iya zaban
3. Idan NICAM dual ya karbu zaba iya zaban
ka zaba fitowar sauti.
Watsa
Abunda da kaskon zai nuna
Daya
MONO
Steriyo
STEREO
Guda biyu
DUAL I
*
sau biyu. A karbuwa mono karan sautin
*
sau biyu kuma.
,
DUAL I
DUAL II
*
in an sake.
aiko da saklomin farko na harsuna zuwa
aiko da sakonni na biyu zuwa na harsuna
aiko da harsuna daban da ban zuwa
ko FM MONO.
NICAM MONO
ko FM MONO. Idan karbuwan
NICAM STEREO
ba kyau ka chanza zuwa FM MONO.
,
NICAM DUAL I
NICAM DUAL II
ko
NICAM DUAL I + II
mono ya karbi zabuwa
MONO
kwalban telebijin.
ko
DUAL I+II
*
a sake kuma.
ko
. Idan FM
MONO
zai nuna a
7

Publicité

Chapitres

Table des Matières
loading

Table des Matières