Telebijin mai launi
TAKARDAN HANUN NA TELEBIJIN
Dan allah karanta wannan takardan hanuia hankali kafin kafara
infani da telebijin.
Ajiye so ba da amfani na gaba.
Ka rubuta nomba kwatanchi da na kashi-kashi na telebijin.
Duba yar takarda wanda aka lika a baya sai ka rubuta wadannan
labarai zuwa ga mai sayarwa idan kana nemar karin bayani.
Nomba kwatanchi :
Nomba kashi-kashi :
www.lg.com